Shirin rana 11.10.2019 | Duka rahotanni | DW | 11.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin rana 11.10.2019

A cikin shirin za ku ji cewar a wannan Juma'ar ake bikin ranar yara mata ta duniya ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin waiwaye kan rayuwar yara mata a duniya baki daya.

Saurari sauti 59:59