1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 11.06.2020

Zulaiha Abubakar
June 11, 2020

Bayan kun saurari labarai, muna tafe da rahoton kamun da hukumomin shari’a a Nijar suka yiwa wata ‘yar jarida mai suna Samira Sabou. A kasar Kamaru kuwa al'umma ne suka rungumi kasuwanci ta hanyar amfani da wayar salula a yankin da ake fama da rikicin 'yan tawayen Amabazoniya.

https://p.dw.com/p/3de7A