1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 11-11-18

Abdourahamane Hassane
November 11, 2018

Ranar 11 ga watan Nuwamba shugabannin kasashen duniya kimanin 67 za su halarci a birnin Paris na Faransa bikin tunawa da cika shekaru 100 da kawo karshen yakin duniya na farko wanda ya wakana daga 1914 zuwa 1918.

https://p.dw.com/p/383sH