1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 10.12.2020

Binta Aliyu Zurmi
December 10, 2020

A cikin shirin za a ji halin da ake ciki a kasar Ghana tun bayan da hukumar zabe ta sanar da shugaba Nana Akufo-Addo na jam'iyyar New Patriotic Party (NPP) ya yi nasara a zaben kasar.

https://p.dw.com/p/3mX1l