1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 10.08.2020

August 10, 2020

Bayan rahotannin za a ji labaran duniya ciki har da yadda wasu kasashen duniya suka soki matakin gwamnatin Belarus na musgunawa masu zanga-zangar adawa da nasarar da Shugaba Alexander Lukashenko ya yi a babban zaben kasar na karshen mako.

https://p.dw.com/p/3gkTe