1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 10.06.2019

Gazali Abdou Tasawa
June 10, 2019

A cikin shirin za a ji cewar a kasar Mali wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe mutane akalla 95 a kauyen Sobane-Kou na kabilar Dogon da ke a tsakiyar kasar. Akwai kuma shirin musamman na Hantsi leka gidan kowa

https://p.dw.com/p/3K8g0