1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana: 08.01.2017

Mohammad Nasiru Awal
January 8, 2017

A cikin shirin za a ji cewa a Tunisiya an yi zanga-zangar adawa da komawar 'yan Jihadi kasar. A Nijar dubban jama'a sun yi jerin gwano na nuna goyon baya ga Shugaba Issoufou Mahamadou.

https://p.dw.com/p/2VTs3