1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 07.08.2020

Ramatu Garba Baba
August 7, 2020

Shirin na dauke da rahotanni da labarai, ciki har da Shugaba Alassane Ouattara na Côte d’Ivoire da ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takara a wa'adi na uku a zaben shugaban kasar da za a yi cikin watan Oktoban da ke tafe.

https://p.dw.com/p/3gd9e