1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 06-07-19

Abdourahamane Hassane
July 6, 2019

Wasu kwararrun likitoci masu aikin bincike a Amirka sun yi nasarar warkar da wasu beraye da aka yi gwajin wani magani na karya kwayar cutar AISD a kansu.

https://p.dw.com/p/3Lglp