1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 03.01.19

Ahmed Salisu
January 3, 2019

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni wanda a cikinsa aka ji cewa a kokarin da suke na yakar 'yan Kungiyar Boko Haram a gabashin Nijar, sojojin kasar da suka kaddamar da wani farmaki sun yi nasara kan mayakan kungiyar.

https://p.dw.com/p/3B0rJ