1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 02.09.2018

September 2, 2018

A cikin shirin za a ji cewar: An fara kada kuri'a a zaben 'yan majalisar dokoki a kasar Ruwanda a wannan Lahadi. Zaben da ake kyautata tsammani jam'iyya mai mulki ta (RPF) za ta kwashe mafi akasari na kujerun majalisar. Akwai kuma shirye shirye da suka hada da Afirka a mako da Abu Namu da Ku shiga Kulob da kuma Zabi sonka.

https://p.dw.com/p/34Buj