1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Lafiya kan cutar Sankarar mama

Zainab Mohammed Abubakar
November 9, 2018

Shirin Lafiya ya yi nazari kan cutar sankarar mama, wanda kiyasi ya nunar da cewar ana samun karuwar yawan mata da ke kamuwa musamman wadanda shekarunsu ya shige 40 a duniya.

https://p.dw.com/p/37yCH
Gesundheit Gesundheitswesen Medizin Früherkennung Brustkrebs
Hoto: Fotolia/Forgiss

Sankarar mama ko kuma breast cancer a turancin Ingilishi, cuta ce da ke addabar maza da mata, sai dai ta fi yawaita a tsakanin mata, musamman wadanda shekarunsu ya haura 40.