1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hadarin cutar mata masu juna biyu

Abdourahamane Hassane RGB
November 22, 2019

Akwai kwayoyin cuta da ka iya shiga jikin mace mai juna biyu ko a yayin haihuwa ko kuma bayan haihuwa ko a lokacin da ta yi bari da kuma wanda ke iya kama jaririn da aka haifa.

https://p.dw.com/p/3TYZf

Shirin Lafiya ya ji ta bakin masani kan wasu kwayoyin cuta da ka iya shiga jikin mace mai juna biyu ko a yayin haihuwa ko kuma bayan haihuwa ko a lokacin da ta yi bari da kuma wanda ke iya kama jaririn da aka haifa.