Shirin Lafiya Jari | Zamantakewa | DW | 26.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Shirin Lafiya Jari

Shirin Lafiya Jari na wannan makon ya duba batun larurar karaya ne a arewacin Tarayyar Najeriya da ma duba irin illolin da ke tattare da dori irin na gargajiya hakan kuma da fa'idodinsa.

Saurari sauti 09:42