Shirin Dandalin matasa | Media Center | DW | 04.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Shirin Dandalin matasa

Shirin dandalin matasa na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda masoya harkokin wasannin kwallon kafa a nahiyar Afirka ke karkata akalarsu ga kungiyoyin nahiyar Turai, maimakon karfafa kungiyoyin gida.

Saurari sauti 09:42