1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Me ya sa ciwon suga yake karuwa a yanzu?

MuntaqaOctober 5, 2020

Shin kun san abin da ke jawo ciwon suga ko kuma Diabetes. Me ya sa ciwon ke karuwa a tsakanin al'umma? kuma wace hanya ya kamata a bi domin maganin cutar?. A saurari bayani a wannan shirin na Amsoshin Takardunku.

https://p.dw.com/p/3jRxw