1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Amsoshin Takardunku kan cutar Tsinkau-Tsinkau

Ramatu Garba Baba AMA
May 27, 2019

Shirin ya zanta da fitaccen mawakin zamani Nazifi Asnanic da ya yi fice a fagen wakokin fina-finai na siyasa da na zamantakewa a Najeriya, da kuma amsar tambayar cutar Tsinkau-Tsinkau da ke kama mata masu juna biyu.

https://p.dw.com/p/3JBw5