1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshin Takaddunku: Asalin Tashe

Yusuf Bala Nayaya LMJ
May 22, 2019

A duk lokacin watan azumin Ramadana, a kasar Hausa ana gudanar da al'adar Tashe da zarar an kai azumi na 10. Shin daga ina al'adar ta samo asali? Shirin Amsoshin Takaddunku ya lalubo muku wannan amsar.

https://p.dw.com/p/3IfmC