1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matsalar cin zarafin mata na karuwa

December 6, 2021

Shirin ya yada zango a kasar Ghana inda rahotanni ke nuna yawaitar matsalar mazaje da ake zargi da kisan matansu a daidai lokacin da mata da dama ke fuskantar nau'ukan cin zarafi a sassan duniya.

https://p.dw.com/p/43u52