1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Abu Namu 02.09.2020

Binta Aliyu Zurmi
September 7, 2020

Shirin ya duba al'adar yi wa mata kaciya wacce a lokuta da dama ake fakewa da al'ada da kuma addini ana aiwatarwa. Sai dai hukumomin lafiya sun ce kaciyar tana da illa.

https://p.dw.com/p/3i6zw