Shiga cunkoso ba takunkumin a Najeriya | Duka rahotanni | DW | 06.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shiga cunkoso ba takunkumin a Najeriya

Duk da cewa ya na cikin sharuddan da gwamnonin da ma gwamnatin Tarayya su ka bayar a Najeriya, yayin sassauta dokokin zaman gida saboda coronavirus, an shaida ganin mutane na cakuduwa a kasuwanni da sauran wurare ba tare da takunkumin rufe fuska da ake kira face mask a Turance ba.

A dubi bidiyo 03:33