Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Marigayi Shugaba Umaru Musa Yar'Adua ya bar dunuya ranar 5.5.2010, ya mulki kasar daga ranar 29.05.2007 zuwa ranar da ya rasu yana da shekaru 58.
Marigayi Shugaba Umaru 'Yar-Adua
Takaitaccen tarihin sabon mataimakin shugaban kasar Najeriya Kashim Shettima, daga bakin Dakta Lawal Ja'afar Tahir na Sashen koyar da Tarihi a Jami'ar Jihar Yobe da ke Damaturu.
Shirin ya kawo cikakken tarihin shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan da ke sake tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023
Shirin Amsoshin Takardunku ya duba dalilin da ya sa ake kiran birnin Kano da ke arewacin Najeriya da sunan Kanon Dabo Tunbin Gwiwa