1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurarin shirin yamma na 18 ga watan Janairu 2016

Abdourahamane HassaneJanuary 18, 2016

Akalla wasu sojojin Nijar guda shida ne suka mutu bayan da motarsu ta taka nakiya ta kuma fashe a yankin gudu maso gabashi na jihar Diffa kan iyaka da Najeriya wanda ke fama da rikicin Boko.

https://p.dw.com/p/1Hff3