1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurarin shirin safe na ran 13 ga watan Yuli 2015

Abdourahamane HassaneJuly 13, 2015

Shugabannin ƙasashen duniya masu hanu da shuni da kuma na ƙasashe masu tasowa na taro a Addis Ababa domin samar da wata gidauniya don yaƙi da talauci da yunwa a duniya.

https://p.dw.com/p/1Fxdf