1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW na 15-06-17

Abdourahamane Hassane
June 15, 2017

Mahukunta a Jamhuriyar Nijar sun tabbatar da mutuwar yara tara a birnin Yamai fadar gwamnati, sakamakon rushewar gidaje da ambaliyar ruwa ta haddasa lamarin da ya shafi wasu sassa na kasar.

https://p.dw.com/p/2em9R