1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW 16.03.2016

Yusuf Bala Nayaya
March 16, 2017

A cikin shirin za a ji majalisar dokokin Jamhuriyar Nijer ta kaddamar da wani kwamitin da zai kai ga tube rigar kariyar wasu tsoffin ministoci da dan majalisa saboda zargin aikata ba daidai ba.

https://p.dw.com/p/2ZLrM