Saurari shirin safe na DW na 25-03-18 | Labarai | DW | 25.03.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Saurari shirin safe na DW na 25-03-18

Sama da mutane miliyan daya ne galibi matasa suka gudanar da zanga-zanga a garuruwa daban-daban domin ganin gwamnatin Amirka ta sake yin lalle a kan batun mallakar bindiga.

Saurari sauti 29:59