1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 23.01.2017

January 23, 2017

A cikin shirin za a ji cewa a jamhuriyar Nijer hukumomin 'yan sanda na cigaba da kama mutanen da ake zargi da yin almundahana da dukiyar kasa

https://p.dw.com/p/2WHDk

Kame-kamen dai ya shafi 'yan kasuwa da ma’aikatan gwamnati da tsoffin yan majalisun dokoki har ma da wasu tsoffin ministoci. Tuni kungiyoyin da ke fafatuka don kare hakin dan adam da ma masu yaki da cin hanci da rashuwa ke ta tofa albarkacin bakinsu a kan wannan lamari.