Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Jam'iyyar PDP ta adawa a Najeriya ta dau hanyar shawo kan matsalolin da suka hanata rawar gaban hantsi a siyasar kasar.
Bayan share tsawo na lokaci cikin mummunan rikici, jam'iyyar PDP ta adawa ta dau hanyar shawo kan matsalolin da suka hanata rawar gaban hantsi.
Yan takara da suka sha kaye a zaben Najeriya na 2023, na shirin shigar da kara a gaban kotu domin kalubalantar sakamakon da Hukumar INEC ta fitar.
Gwamnonin jihohi akalla tara ne suka yi nasarar yin tazarce a zaben na 2023 a yayin da jam'iyyar NNPP ta lashe kujerar gwamna a karon farko da jihar Kano.
A wani abin da ke zaman alamun kara shiga rudani a zaben jihar Adamawa, hukumar zaben Najeriya ta INEC ta dakatar da kwamishinan zabe da ya ayyana sakamako tun kafin a kammala.