Jackou fitattacen dan siyasa ne a Jamhuriyar Nijar kuma yana daya daga cikin wadanda suka kafa jam'iyyar siyasa a kasar.
Gabannin shigarsa siyasa ya yi karance-karance da dama a ciki da wajen Nijar. Daga bisani ne ya girka jam'iyyar da ake kira PNA Al'umma a kasar.