SiyasaAfirkaGhana: Matasa sun tsunduma sana'ar dafa indomiTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAfirkaJamila Ibrahim Maizango RGB12/08/2020December 8, 2020Sana'ar dafa indomi ya ci gaba da samun bunkasa fiye da duk wani lokaci a kasar Ghana, a sakamakon yadda matasa maza da mata suka rungumi wannan sana'a don samun abin rufin asiri.https://p.dw.com/p/3mREMTalla