1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bukatar tallafawa yara mata da auduga

Lateefa Mustapha Ja'afar
December 17, 2018

Wasu kungiyoyin matasa masu zaman kansu a Naeriya sun dukafa waen samarwa da yara mata audugar da suke amfani da ita lokacin inin al'ada na wata wata saboda tsadarta.

https://p.dw.com/p/3AFYq
Unweltfolgen der Produkte für die Hygiene
Hoto: NatraCare

Shirin na wannan lokaci dai zai yi nazari ne kan wani sabon gangami da wasu matasa suka fara a Najeriya. Wannan gangami dai na bukatar a samar wa da matan audugar da suke amfani da ita a yayin jinin al'ada kyauta ko kuma a saukaka musu kudinta ta yadda ko wace mace za ta iya saya ba tare da ta shaa wahala ba.