Samar da shinkafa mai inganci a Cote d′Ivoire | Duka rahotanni | DW | 23.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Samar da shinkafa mai inganci a Cote d'Ivoire

Wani manomin shinkafa mai suna Kone Gninlnagnon na son mamaye kasuwar shinkafa da ke Cote d'Ivoire ta hanyar samar da shinkafa mai kyau. Mutumin ya nakalci kasuwanci, hakan ne ma ya sanya ya ke kokarin ganin kamfaninsa mai suna 'New Rice' ya yi fice wajen samar da shinkafa a Afirka.

A dubi bidiyo 01:02