SiyasaSamar da abincin yara mai inganciTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane08/15/2017August 15, 2017Marie Konate ta kan saye kayayanki da aka noma kamar su hatsi da masara ta sake sarafasu don yin abincin yara mai inganci da dai sauran kayan abinci da aka sake sarrafawa don sayar da su. https://p.dw.com/p/2iHboTalla