Sakonnin SMS ta wayar salula | Amsoshin takardunku | DW | 02.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Sakonnin SMS ta wayar salula

Mati Makonen na kasar Finland ya kirkiro da sakon SMS a karo na farko a shekara ta 1989

Mati makonnen dan kasar Finland shi ne mutum na farko da ya kirkiro da sakon SMS. Kuma ya aika sakon farko na barka da sallar Kirsimeti ga mai gidansa a ranar 3 ga watan Disemba shekara ta 1989 tsakanin birnin New York da Merlburn. Amma an fara aiki da shi daga salula zuwa salula ranar uku ga watan Disemba 1992.

A saurari shirin domin neman karin bayani.

Sauti da bidiyo akan labarin