Ameachi dan siyasa ne na jihar Rivers da ke kudu maso kudancin Najeriya. An haife shi a shekarar 1950.
Daga cikin irin mukaman da ya rike hada da kakakin majalisar dokokin Rivers da gwaman jihar Rivers na tsawon shekaru takwas kafin daga bisani a nada shi a matsayin ministan sufuri a gwamnatin Buhari a shekarar 2015.