Shugaban kasar Zimbabwe ya sanar da ajiye mulki a cewar kakakin majalisar dokoki kasar ya samu takardan da ke tabbatar da murabus din dadadden shugaban mai shekaru 93 a duniya.
https://p.dw.com/p/2o0ds
Talla
Hakan dai ya farune a ranar da majalisar dokoki ta fara mahawaran tsige shi