Rikicin Gabas Ta Tsakiya cikin hotuna | Duka rahotanni | DW | 14.05.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Rikicin Gabas Ta Tsakiya cikin hotuna

Ruwan rokoki a Tel Aviv, rusau a Gaza - Rikici tsakanin Israila da Falasdinawa na kara yin kamari a 'yan kwanakin nan. Sai dai kamar kullum farar hula daga bangarorin biyu sune ke shan wuya.