Rigingimu ha hanyoyin warware suZainab Mohammed06/05/2012June 5, 2012Ko a ƙarni na 21 da ake ciki, ana ci gaba da fuskantar rigingimu musamman a ƙasashenmu na Afirka.https://p.dw.com/p/158QkHoto: LAIFTalla A dangane da haka ne wannan shiri yake nazarin irin waɗannan ringingimu tsakanin Al'umma dama hanyoyin da za'a iya warware su.