Shirye-shiryen Sashen Hausa - Daga 27.03.2016 | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
Litinin | Talata | Laraba | Alhamis | Jumma'a | Asabar | Lahadi | |
06:30 UTC |
Labarun DuniyaMukan gabatar da labarun duniya da na Afirka – kai tsaye a lokacin fara kowane shiri da kuma karshen shirye-shiryenmu na rana da na yamma. |
||||||
06:37 UTC |
Harkokin YauSharhuna kan labarun da suka fi muhimmanci daga Afirka da duniya baki daya. A cikinsa akwai rahotanni da hirarraki da rahotanni daga wakilanmu. |
Afirka a MakoWaiwaye kan muhimman al’amura tare da rahotanni da hirarraki daga wakilan DW. Muna zaban rahotannin ne bisa muhimmanci da masu saurare suka bayar. |
Sharhi da Ra'ayin JariduRahotanni da sharhi tare da nazari mai zurfi kan yadda jaridun Jamus suke rubuta rahotanni da sharhi kan nahiyar Afirka. |
||||
06:57 UTC |
Bayanin Shirye-Shirye |
||||||
13:00 UTC |
Labarun DuniyaMukan gabatar da labarun duniya da na Afirka – kai tsaye a lokacin fara kowane shiri da kuma karshen shirye-shiryenmu na rana da na yamma. |
||||||
13:05 UTC |
Harkokin YauSharhuna kan labarun da suka fi muhimmanci daga Afirka da duniya baki daya. A cikinsa akwai rahotanni da hirarraki da rahotanni daga wakilanmu. |
Ciniki da Masana’antuNazari mai zurfi kan al’amuran da suka shafi ciniki, kasuwanci, harkokin kudi da tattalin arziki. |
Afirka a MakoWaiwaye kan muhimman al’amura tare da rahotanni da hirarraki daga wakilan DW. Muna zaban rahotannin ne bisa muhimmanci da masu saurare suka bayar. |
||||
13:20 UTC |
Labarin WasanniAl’amuran wasanni na mako, tare da duba sakamakon muhimman fannoni na wasanni, musamman kwallon kafa da wasannin gargajiya a Afirka. |
Duniya mai YayiMukan duba ci-gaban dimokradiyya. Shirin yakan yi nazarin halin siyasa na yau da kullum, ya kuma yi karin haske kan halin kare hakkin dan Adam. |
Abu NamuHalin da mata suke ciki, tare da gabatar da ayyukan raya kasa da suka samu nasara da kalubalen da mata ke fuskanta. |
Tushen AfirkaShirin Tushen Afirka na amfani da majigi da rahotanni don nuna siffofin mutanen da suka taka rawa a tarihin Afirka da ba za a taba mantawa da su ba. |
Dandalin MatasaShiri a kan al’amuran da suka fi daukar hankali a zukatan matasa. Yaya matasa za su iya bayar da gudummawa ga ci-gaban kasashensu? |
Masu Yaki da Muggan LaifukaWasan kwaikwayon Ji Ka Karu cike da labaran masu gudanar da binciken sirri na kokarin warware matsalolin da matasa ke fuskanta ne a Afirka. |

13:30 UTC |
Muhalli da NomaMuhalli: Shirin kan canjin yanayi da kokarin kare muhalli. Noma: Inganta noma da yadda zai dace da zamani tare kuma da rya kasa da yaki da talauci. |
Lafiya JariBincike kan batun kiwon lafiya da magunguna, tare da hirarraki da likitoci da marasa lafiya da kuma shawarwari kan yadda mutum zai kiyaye lafiyarsa. |
Sauyi a AfirkaMuna mayar da hankali kan masu kawo canji, abin koyi wadanda ke nuna kwazo da hazaka don ciyar da yankunansu da kuma nahiyar gaba. |
Taba Ka LasheNazari kan al’amuran da suka shafi addinai da akidoji tare da al’adu dabam-dabam da suka banbanta da juna. |

Amsoshin TakardunkuMuna bai wa masu sauraro damar gabatar da tambayoyinsu, editocinmu su yi kokarin samar da amsoshinsu. |
Ku Shiga KulobShiri a kan masu sauraro wadanda suka hada kai domin tafiyar da ayyukan kyautata rayuwarsu da share kewayensu da kuma taimaka wa masu bukatar taimako. |
13:40 UTC |
Wasikun Masu SauraroMasu sauraro suna iya aiko da sharhuna da ra’ayoyinsu kan shirye-shiryen da muka gabatar. |
Ra’ayin MatasaA wannan shiri matasa suna iya ba da gudummawa ta hanyar gabatar mana da ra’ayoyinsu. |
Wasikun Masu SauraroMasu sauraro suna iya aiko da sharhuna da ra’ayoyinsu kan shirye-shiryen da muka gabatar. |
Zabi SonkaShirin na nishadantarwa, an ba wa masu sauraro damar aiko da sakonnin gaishe-gaishe da fatan alheri zuwa ga 'yan uwa da abokan arziki. |
|||
13:47 UTC |
Ra'ayin masu SauraroMasu sauraro suna iya aiko da ra’ayoyinsu ta SMS ko Facebook kan rahotannin da muka gabatar, mu kuma mu karanta su kai tsaye a shirye-shiryenmu. |
||||||
13:50 UTC |
Labarun DuniyaMukan gabatar da labarun duniya da na Afirka – kai tsaye a lokacin fara kowane shiri da kuma karshen shirye-shiryenmu na rana da na yamma. |
||||||
13:55 UTC |
Bayanin Shirye-Shirye |
||||||
18:00 UTC |
Labarun DuniyaMukan gabatar da labarun duniya da na Afirka – kai tsaye a lokacin fara kowane shiri da kuma karshen shirye-shiryenmu na rana da na yamma. |
||||||
18:07 UTC |
Harkokin YauSharhuna kan labarun da suka fi muhimmanci daga Afirka da duniya baki daya. A cikinsa akwai rahotanni da hirarraki da rahotanni daga wakilanmu. |
Ku Shiga KulobShiri a kan masu sauraro wadanda suka hada kai domin tafiyar da ayyukan kyautata rayuwarsu da share kewayensu da kuma taimaka wa masu bukatar taimako. |
Ra’ayin MalamaiEditocinmu sukan hadu da kwararru, `yan siyasa da masu da’awar kare hakkin ´yan Adam domin tattauna al’amuran da suka fi daukar hankali a tsawon mako. |
||||
18:17 UTC |
Zabi SonkaShirin na nishadantarwa, an ba wa masu sauraro damar aiko da sakonnin gaishe-gaishe da fatan alheri zuwa ga 'yan uwa da abokan arziki. |
||||||
18:30 UTC |
Labarin WasanniAl’amuran wasanni na mako, tare da duba sakamakon muhimman fannoni na wasanni, musamman kwallon kafa da wasannin gargajiya a Afirka. |
Ciniki da Masana’antuNazari mai zurfi kan al’amuran da suka shafi ciniki, kasuwanci, harkokin kudi da tattalin arziki. |
Taba Ka LasheNazari kan al’amuran da suka shafi addinai da akidoji tare da al’adu dabam-dabam da suka banbanta da juna. |
Dandalin MatasaShiri a kan al’amuran da suka fi daukar hankali a zukatan matasa. Yaya matasa za su iya bayar da gudummawa ga ci-gaban kasashensu? |
Sauyi a AfirkaMuna mayar da hankali kan masu kawo canji, abin koyi wadanda ke nuna kwazo da hazaka don ciyar da yankunansu da kuma nahiyar gaba. |
Ra’ayin MalamaiEditocinmu sukan hadu da kwararru, `yan siyasa da masu da’awar kare hakkin ´yan Adam domin tattauna al’amuran da suka fi daukar hankali a tsawon mako. |
Amsoshin TakardunkuMuna bai wa masu sauraro damar gabatar da tambayoyinsu, editocinmu su yi kokarin samar da amsoshinsu. |
18:40 UTC |
Masu Yaki da Muggan LaifukaWasan kwaikwayon Ji Ka Karu cike da labaran masu gudanar da binciken sirri na kokarin warware matsalolin da matasa ke fuskanta ne a Afirka. |
Duniya mai YayiMukan duba ci-gaban dimokradiyya. Shirin yakan yi nazarin halin siyasa na yau da kullum, ya kuma yi karin haske kan halin kare hakkin dan Adam. |
Muhalli da NomaMuhalli: Shirin kan canjin yanayi da kokarin kare muhalli. Noma: Inganta noma da yadda zai dace da zamani tare kuma da rya kasa da yaki da talauci. |
Abu NamuHalin da mata suke ciki, tare da gabatar da ayyukan raya kasa da suka samu nasara da kalubalen da mata ke fuskanta. |
Lafiya JariBincike kan batun kiwon lafiya da magunguna, tare da hirarraki da likitoci da marasa lafiya da kuma shawarwari kan yadda mutum zai kiyaye lafiyarsa. |
||
18:48 UTC |
Ra'ayin masu SauraroMasu sauraro suna iya aiko da ra’ayoyinsu ta SMS ko Facebook kan rahotannin da muka gabatar, mu kuma mu karanta su kai tsaye a shirye-shiryenmu. |
Ra'ayin masu SauraroMasu sauraro suna iya aiko da ra’ayoyinsu ta SMS ko Facebook kan rahotannin da muka gabatar, mu kuma mu karanta su kai tsaye a shirye-shiryenmu. |
|||||
18:50 UTC |

18:55 UTC |
Bayanin Shirye-Shirye |