1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rahoto kan martani muhawara tsakanin masu neman shugaban Amirka

Zulaiha AbubakarSeptember 27, 2016

https://p.dw.com/p/2QfSa

'Yan takara a zaben shugabancin Amirka na jam'iyyun Demokrat da Republican wato Hillary Clinton da Donald Trump sun yi muhawararsu ta farko a birnin New York na kasar Amirka.