Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Alfanun magungunan kashe kwari wajen samun albarkatun gona mai yawa, duk da illarsu ga muhalli da yiwuwar gurbata ruwan sha da barazana ga wasu dabbobi da tsirrai.
Makiyaya da hukumomi a garin Kollomma dake kusa da birnin Tahoua sun duƙufa wajen gano hanyar bunkasawa da darajanta aikin samar da nono daga bisashe.
Bidiyo kan noman rani a Burkina Faso
Burkina Faso na yankin Sahel da ke da zafin rana da ƙarancin ruwa, amma duk da haka tun a shekarun 1990 ya kamata a ce ta ninka yawan amfanin gonar da take samu.