1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Zanga-zangar kasafin kudi ta yi muni

Abdoulaye Mamane Amadou
October 30, 2017

Tuni gwamnatin ta bayyana daukar matakin rusa kungiyar da ta shirya zanga-zangar tare da bayyana matakin shigar da kara gaban kotu ga wadanda suka aikata laifi da ya hada da sanya wuta a ginin majalisa.

https://p.dw.com/p/2ml4X