Nijar: Matashiya mai aikin buga katunan aure | Himma dai Matasa | DW | 21.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Nijar: Matashiya mai aikin buga katunan aure

Wata matashiyar da ta kammala karatunta ba ta samu aiki ba a Nijar, ta bude wani kamfani da ke yin aikin buga katunan aure ko suna da kuma buga riguna na tshirt.

A dubi bidiyo 01:24