1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Adawa ta shigar da takardar tsige gwamnati

Gazali Abdou Tasawa
June 24, 2019

A Jamhuriyar Nijar 'yan majalisar dokoki na jam'iyyun adama sun shigar da takardar neman tsige gwamnatin Firaministan Brigi Rafini a ganban shugaban majalisar dokin kasar a wannan Litinin.

https://p.dw.com/p/3Kzzh