1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Neman hanyoyin warware rikicin Venezuela

Abdourahamane Hassane
February 8, 2019

Kungiyar tarayyar Turai da wasu kasashe 13 na yankin Latin Amirka sun cimma matsaya da ke zama ta lalama wajen warware rikicin siyasa da ya dabaibaye kasar Venezuela.

https://p.dw.com/p/3D0yU