Najeriya: Rufe kan iyaka da makwabta | Duka rahotanni | DW | 14.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Najeriya: Rufe kan iyaka da makwabta

Ba tare da sanarwa ba, Najeriya ta bayar da umarnin rufe kan iyakokinta da kasashen Benin da Nijar da kuma Kamaru nan take. Ko hakan zai kawo karshen fasakwabri da kuma rage tashe-tashen hankula musamman a Arewa?

A dubi bidiyo 03:21