Najeriya: Rayuwa bayan kullen corona | Duka rahotanni | DW | 28.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Najeriya: Rayuwa bayan kullen corona

Shin ko ya rayuwar al'umma ta kasance a jihar Sokoto da ke yankin Arewa maso Yammacin Najeriya, bayan dage dokar kulle saboda dakile yaduwar annobar coronavirus? Ku kalli wannan faifen bidiyon da ya yi nazari a kai.

A dubi bidiyo 03:22