Najeriya: Hare-haren Boko Haram na yawaita | Zamantakewa | DW | 29.11.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Najeriya: Hare-haren Boko Haram na yawaita

Mayakan kungiyar Boko Haram da ke gwagwarmaya da makamai a Najeriya na kara kai hare-hare, duk da ikirarin da gwamnati ke yi na cin galaba a kansu.

A dubi bidiyo 03:15
Now live
mintuna 03:15