Najeriya: Bunkasa noma a Jihar Kebbi | Media Center | DW | 31.01.2019
 1. Inhalt
 2. Navigation
 3. Weitere Inhalte
 4. Metanavigation
 5. Suche
 6. Choose from 30 Languages

Media Center

Najeriya: Bunkasa noma a Jihar Kebbi

A daidai lokacin da zaben Najeriya ke kara karatowa, wasu daga cikin 'yan kasar na waiwayen alkawuran 'yan siyasar a baya. Daya daga cikin manufofin shugaba Muhammadu Buhari dai shi ne karfafa noma, musamman na shinkafa. Jihar Kebbi na daga cikin jihohin da shugaban ya fara kaddamar da shirin noman shinkafar.

A dubi bidiyo 02:56
 • Kwanan wata 31.01.2019
 • Tsawon lokaci 02:56 mintuna
 • Mawallafi Zaharaddeen Umar (AH)
 • Rahotanni masu dangantaka Najeriya, Buhari
 • Muhimman kalmomi Kebbi, Najeriya
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink https://p.dw.com/p/3CW1g